Kumai Atin – Yana Nan Da Ni

Download Kumai Atin – Yana Nan Da Ni mp3
The lord is our dear Shepherd who watches over us he never sleeps nor slumber in as much as the difficulties of life hits us real hard his promises to be with us to end of time still remains sure so why don’t cast your burdens on him for he cares. No withdrawal for we are assured that Christ is with us.
LYRICS
Ubangiji makiyayina
Bazan rasa komai ba
Yana shirya Mani taberi ah gaban makiyana..
Eh yana nan dani
Even though I walk through the valley and shadow of death
Eh yana nan dani
Even though I walk through the valley and the shadow of death
Eh yana nan dani
Ni bazan ja da baya don yesu yana nan dani (2*)
Yana nan dani……
Yana nan dani…..
Ni bazan ja da baya ba don yesu yana nan dani
Ko masifa ta abko Mani
Ni bazan ja da baya
Ko masifa ta tahso Mani
Ni bazan ja da baya
Ko Duniya ta juya Mani baya
Ni bazan ja da baya
Don yana nan dani…..
Yana nan dani….
Ni bazan ja da baya ba don yesu yana nan dani
Ka gaya wa yesu, gaya wa yesu ikon sa bai kasa ba
Shi zai iya biya bukan bukatun ka don yesu yana nan da kai
Ki gaya wa yesu,gaya wa yesu ikon sa bai kasa ba
Shi zai iya biya dukan bukatunki don yesu yana nan ke
Ni bazan ja da baya ba don yesu yana nan dani
Yana nan dani…
Yana nan dani…
Ni bazan ja da baya ba don yesu yana nan dani(till fade).
Share this post with your Friends on
2 Comments
Well done kumai the whole world will be blessed through this piece.
GOD BLESS YOU DEAR
by Aniya Dorcas valentina on Aug 21, 2020 at 2:38 pm
Great song,may grace be multiplied to you in Jesus name
by Kaleb Mark Ishaya on Aug 22, 2020 at 6:25 pm